Video: "Kamar yadda na yi alƙwarin ba da gida da mota da jarin Naira Miliyan 50 ga duk wanda ya ce ya na sona. Kamar yadda na faɗa a baya, mun tantance mutum 500. Daga mutum 500 sun dawo mutum 10, daga mutum goma zai dawo mutum 1 wanda shi ne za a ba wa wannan kyauta ta gida da mota da jarin miliyan 50.Yanzu haka akwai takardun gida da na mota su na hannu, kuɗi kuma in mutum ya na son Cash ko Transfer zan ba shi".- Mè zakù cè?