Video: " Masu zanga-zangar nuna goyon bayansu ga juyin mulkin sojoji a kasar Nijar, sun cigaba da kai farmaki ofishin jam'iyya mai mulki tare da sace kayayyakin ofisoshin da bankawa ofisoshin wuta. Allah dai ya kyauta.

Danna wannan video dan ganin yedda zanga ganga tabarke a kasar Niger