Video:"πŸ‡³πŸ‡ͺ Mutane da dama ne suka taru a birnin Yamai wasu dauke da tutotin Rasha da na Nijar suna nuna goyon bayan sojojin da suka gudanar da juyin mulki a kasar, har da kona cibiyar jam'iyyar Tarayya a birnin na Yamai, wato jam'iyyar da aka yiwa jujin mulki.#RepublicOfNiger #coupdetat #nijar #MohamedBazoum #Bazoum #amadouabdramane

Danna wannan hotan dan ganin yedda muttane ke zanga zanga  a birnin yamai dake kasar nijer