Video: "Yanzu haka da sanyin safiyar nan dubunnan mutanen Nijar ne suka fito zanga-zanga a kofar dandalin Toumo dake birnin Yamai, domin nuna goyon bayansu ga juyin mulkin da sojojin kasar suka yi. Me kuka fahimta akan wannan lamarin

Danna wannan don ganin yedda ake zanga zanga a nijer