Video: "Yunwa badaɗi.YANZU-YANZU: Wasu fusatattun mutane a jihar Adamawa sun fasa rumbun ajiye abinci mallakin Gwamnatin Tarayya dake jihar, inda tuni suka fara kwashe abincin da ke ciki

Allah dai yakawo mafita  yabada yedda za ai