Video:"Al’ummomi a jihar Borno sun koma amfani da Keke da wasu hanyoyin sufuri da ba sa amfani da Man Fetur ko dangin sa saboda tsadar da makamashi ya yi sakamakon janye tallafin Man fetur. Yawancin mutane da kashe makudan kudade wajen sayen Mai inda motocin sufuri su ka yi tsada abun ya sa ake ganin shi dalilin mutane da komawa amfani da kekune wajen biyan bukatun su na sufuri. Sai dai kuma Kekunan ma yanzu haka sun tsada ta yadda ba kowane ya ke iya saye ba.
on
Get link
Facebook
X
Pinterest
Email
Other Apps
Videon yedda muttane sukakoma amfani da keke a jahar Barno sakamakon tsadar man fetur Allah kawo sauki