Video: "JAHAR LAGOS TA DAUKI ZANGA ZANGAR DA ZAFI.🔥🔥🔥Lagos Jahar Shugaban Kasan Najeriya Bola Tinibu ta barke Da zanga zanga , dubunan daruruwan mutane sun cike tituna tare da yin Allah wadai da gwamnatin Tinubu akan janye tallafi da tsadar Rayuwa Da yunwa. Domin jin yadda zanga zangar zata kaya.Ya Allah Ubangiji ya tsaremana Kasan Najeriya Ya bamu Zaman lafiya Da kwanciyar hankali.
on
Get link
Facebook
X
Pinterest
Email
Other Apps
Wannan hotan zenunamaka yedda lamarin yakasance danna shi domin ganinyeddata kaya